Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Pakistan
Labarai Cikin Hotuna / Taron Makoki Na Watan Muharram A Husainiyyar Shah Najaf Karachi
Kamar yadda Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA , ya fitar an gudanar da zaman makokin Muharram Na Husaini As bisa halartar gungun mabiya makarantar Shi'a a cikin Husainiyyar "Shah Najaf" dake Karachi, babban birnin lardin Sindh lardi mafi girma a Pakistan.
21 Satumba 2021 - 14:34
Lambar labari: 1181990